ha_tq/jer/01/15.md

262 B

Menene dukkdn kabilun da ke mulkin arewa za suyi idan Yahweh yayikira?

za su zo su kafa kursiyi duk kewaye da Urshalima da Yahuda.

Mai ya sa Yahweh zai furta kunci game da Urshalima da Yahuda?

zai furta kunci game da su domin sun yi ma sa rashin biyyaya.