ha_tq/jer/01/07.md

204 B

Menene Yahweh ya umurci Irmiya yace?

Yahweh ya umurci ya faɗi duk abin da ya umurci ya faɗa.

Don me Irmiya ba zai ji tsoro ba?

ba zai ji tsoro ba domin Yahwehzai bi tare da shi ya kuma cece shi.