ha_tq/jer/01/04.md

164 B

Yaushe ne Yahweh ya zaɓi Irmiya ya zama annabi?

Yahweh ya zaɓi Irmiya kamin a haifi Irmiya.

Don me ya sa Irmiya ya ce shi bai isa ba?

Ya ce shi karami ne.