ha_tq/jer/01/01.md

182 B

Wanne irin aiki ne Irmiya yake yi?

Irmiya firist ne.

Wanene sarki lokacin da kalmar Yahweh ya fara zuwa gun Irmiya?

kalmar Yahweh ya zo gun Irmiya lokacin da Yosiya ne sarki.