Mutanen Israila za su ce ma mutanem Shiloh ku bar su su zauna saboda ba mu samarwa dukkansu matan aure ba a lokacin yaƙin.