ha_tq/jdg/21/18.md

124 B

A ina Shiloh ta ke?

Shiloh na a arewacin Betel, gabas da hanyar da ke tafiya daga Betel zuwa Shekem, a kudancin Lebonah.