Mutanen Benyamin su ka dawo a wannan lokacin kuma su ka ba su matan Yabish Giliyad, amma kuma matan ba su isa kowannen su ya samu ba.