Mutanen Israila sun damu cewa ɗaya daga cikin ƙabilan su za ta ɓata saboda sun yi alƙawari da ce wa baza su ba da 'yan matansu ga mutanen Bilyaminu ba.