Balawen, ya daddatsa ta, ya yi mata gunduwa-gunduwa ya kasata kashi sha biyu, ya kuma aika da kashi - kashin nan ko'ina cikin dukkan ƙasar Isra'ila.