ha_tq/jdg/19/24.md

332 B

Wanene tsohon mutumin ya bawa 'yan'iskan garin a maimakon Balawen nan?

tsohon ya basu ɗiya ta budurwa a maimakon Balawen da kuyangarsa.

Menene ya faru da asuba?

Da asuba ta yi su ka bar ta ta tafi, matar ta dawo sai ta faɗi a bakin ƙofar gidan mutumin inda maigidanta ya ke, sai ta yi kwance a nan har gari ya waye sarai.