ha_tq/jdg/19/22.md

262 B

Menene yasa wasu 'yan'iskan gari suke so tsohon ya fito da mutumin da ya shigar cikin gidansa?

Sai wasu mutanen birnin, 'yan'iskan gari, su ka yi wa tsohon nan magana, su na ce wa, "Ka fito da mutumin nan da ya shigo cikin gidanka, domin mu yi luɗu da shi."