ha_tq/jdg/19/09.md

147 B

Menene surikin Baleweyen ya tambaye shi ya yi a rana ta biyar?

Surikin sa ya tambaye shi ya tsaya ya sãke kwana, ya kuma samu lokaci mai kyau.