Jonatan ɗan Gershom ɗan Musa, shi da 'ya'yansa maza su ka zama firisticin kabilar Daniyawa har zuwa ranar tafiya ƙasar bauta.