ha_tq/jdg/18/27.md

180 B

Menene yasa ba mutane ko ɗaya da zai cece mutanen Layish?

Ba ko mutum ɗaya da zai ceci mutanen saboda doguwar hanya ce daga Sidon, sun kuma ba su shirya da ko mutum ɗaya ba.