ha_tq/jdg/18/17.md

144 B

Wanene ya ɗauki sassaƙaƙƙen siffar?

Mutum biyar ɗin da suka je don kewaye ƙasar suka fita waje suka kuma ɗauki sassaƙaƙƙen siffar.