Ta ajiye azurfan domin Yahweh, don ɗan ta ya sassaƙa mata Suffofi na itatwuwa da kuma ya sarrafa mata na ƙarfe.