Samsin yana so Allah ya sake bashi ƙarfi saboda ya iya rama abinda aka yi masa na cire masa idanuwa guda biyu.