Masu mulkin Filistiyawa suka taru don su miƙa hadaya ga Allolin su Dagon, don sun ce, "allahnmu ya yi nasara da Samsin."