ha_tq/jdg/16/17.md

169 B

Menene yasa Samsin bai taɓa barin reza ya taɓa masa kai ba?

Samsin bai taɓa barin reza ya taɓa masa kansa ba saboda, shi ɗan Nazaret ne daga cikin mahaifiyarsa.