A lokacin da Samsin ya yaga igiyoyin daga kan kafaɗarsa, mutanen kuwa 'yankwanto suna jiransa a cikin ƙuryar ɗakin.