ha_tq/jdg/16/04.md

158 B

Idan Dalilah ta yaudari Samsin, menene masu mulkin Filistiyawa za su bata?

Idan har Dalilah ta yaudari Samsin, kowane mai mulki za ba ta 1,1000 na Azurfa.