Samson ya ɗaga kofar bakin birnin da kuma ginshiƙanta biyu. Ya tumɓuko su daga ƙasa, duk da ƙarafunan da komai.