ha_tq/jdg/15/17.md

199 B

Bayan da Samsin ya kashe mutane dubu da ɗanyen ƙashin hakorin Jaki, yaya yake tunani zai mutu?

Bayan Samson ya kashe mutum dubu da ɗanyen ƙashin Jakin, ya yi tunanin zai mutu da ƙishin ruwa.