ha_tq/jdg/15/09.md

195 B

Menene yasa Filistiyawa suka zo su yaƙi Yahuza?

Filistiyawa su ka fito da shirin yaƙi cikin Yahuda su ka kuma jera sojojinsu a Lehi. domin su kama Samsin, kuma su yi masa yadda ya yi masu."