Lokacin da aka gaya wa filistiyawa cewa Samsin ne ya ƙone masu gonaki, sun bi sun ƙone matarsa da mahaifin ta.