ha_tq/jdg/15/01.md

187 B

A wane lokaci ne Samsin ya je wurin matarsa, kuma menene yasa mahaifin ta yasa ya bar shi ya shiga?

Mahafinta yayi tunani cewa Samsin bai san matarsa, sai ya bayar da ita ga abokinsa.