ha_tq/jdg/12/05.md

232 B

Ta yaya ne mazan Giliyad su ke gwadda idan mutum ba daga Efraim ba ne?

Sai su ce da shi ka ce, "Shibbolet" idan ya ce, "Sibbolet" (gama ba zai iya fadin kalmar daidai ba), Gilidawa sai su kama shi su kashe shi a magangarun Urdun