Mutanen Giliyad sun kai wa Efraimu hari saboda sun ce ," "Ku Giliyadawa ma su gudu ne na cikin Ifraimu da cikin Manasa."