Efraim na so ya ƙone gidan Yafta saboda bai kira su ya gaya masu ba ce wa su je su yaƙi mutanen Ammon.