ha_tq/jdg/11/36.md

191 B

Menene yarinyar Yatfta ta ke so ta yi kafin ya yi dukan abin da ya alƙawarta ce wa zai yi.

Tana so ya bar ta ita kaɖai har na wata biyu, don ta je kan duwatsun ta yi makokin budurcinta.