ha_tq/jdg/11/32.md

195 B

Lokacin da Yafta ya wuce ta cikin mutanen Ammon don ya yi yaƙi da su wanene yabaashi nasara?

Lokacin da Yafta ya wuce ta gaban mutanen Ammon don ya yi yaƙi da su, Yahweh ne ya bashi nasara.