Idan Yahweh ya ba Yafta nasara a kan mutanen Ammon, Yafta zai ba su hadayar ƙonawa a dukkan abinda ya fito daga cikin ƙofar gidansa ya zo dan ya same shi.