ha_tq/jdg/11/26.md

306 B

Har na tsawon wane lokaci ne Israila suka zauna a Heshbon da kuma ƙauyukan su, da kuma Aroyer da kuma ƙauyukan su, da kuma cikin biranen da suke kusa da Ammon?

Israila sun zauna a Heshbon har na tsawon shekara ɗaru uku da kuma Aroyer da ƙauyukan su da kuma cikin dukkan biranen da ke kusa da Arnon.