Sarakunan Edom da sarkin Mowab ba su yi niyyar barin Israilawa su wuce ba
Ba su bi ta ƙasar Moab ba saboda Ammon na iyaka da Mowab.