Mutanen Ammon sun zo da ƙarfi don su ƙwace ƙasar Israila saboda lokacin da Israila suka fita daga Masar, sun ƙwace ƙasar Ammon.