ha_tq/jdg/11/09.md

303 B

Idan shugabanin Giliyad sun kawo Yafta gidan kuma don ya yi yaƙi da sojojin Ammon, idan kuma Yahweh ya ba shi nasara a kansu menene zai faru?

Iadn shugabannin Giliyad suka kawo Yafta gida kuma don ya yi yaƙi da sojojin Ammon, idan kuma Yahweh ya ba shi nasara da su, to Yafta zai zama shugaban su.