ha_tq/jdg/10/15.md

231 B

Menene dalilin da yasa Yahweh ya zama da rashin hakuri a kan abin da Israila ke yi?

Israila ta juya daga baƙaƙen allohlin da su ke da su sun dawo suna bautawa Yahweh, saboda haka ya zama da rashin haƙuri a kan ɓakin cikin..