ha_tq/jdg/10/06.md

163 B

Menene yasa Yahweh ya ƙuna da fushi a kan mutanen Israila?

Mutanen Israila sun bar Yahweh ba kuma su bauta masa, saboda haka fushin sa ya ƙuna a kan Israila.