ha_tq/jdg/09/52.md

474 B

A lokacin da Abimelek yazo kusa da kofar hasumiyar Tebez, menene ya faru da shi?

Lokacin da Abimelek ya zo kusa da ƙofar hasumiyar Tabez, wata mace ta jefo wani babban dutsen niƙa a kan sa ya kuma fasa masa kai?

Menene yasa Abimelek ya ce wa mai ɗaukar kayan yaƙin sa ya yi da takobinsa?

Abimelek ya kira saurayin da ke ɗaukar ma sa kayan yaƙi ya ce masa, "Ka zaro takobin ka ka kashe ni domin kada a ce mace ce ta kashe shi." Sai saurayin ya soke shi ya mutu.