ha_tq/jdg/09/48.md

168 B

Ya yaya Abimelek ya kashe dukan shuwagabannin mutanen a hasumiyar Shekem?

Abimelek ya je saman dutsen Zalmon, ya tara rassa a saman hasumiyar kuma ya sa wuta a kai.