Allah ya yi haka ne domin a rama muguntar da aka yi a kan 'ya'yan Yeru Ba'al su saba'in, aka kuma lissafta muguntar a kan Abimelek dan'uwansu.