ha_tq/jdg/09/17.md

208 B

A wace rana ce Jotam ya yi wa shuwagabannin Shekem magana?

Jotam yayi ma shuwagabannin Shekem a rana ɗaya ya tashi gãba da gidan Ubansa ya kuma kashe 'ya'yansa, da kuma mutum saba'in, a kan dutse ɗaya.