ha_tq/jdg/09/07.md

214 B

A wace rana ce Jotan ya yi jawabi wa shuwagabanin Shekem?

Jotam yayi wa shuwagabannin Shekem jawabi a rana ɗaya ya tashi gãba da gidan Ubansa ya kuma kashe 'ya'yansa, da kuma mutum saba'in, a kan dutse ɗaya?