ha_tq/jdg/09/03.md

297 B

Menene ya sa 'yan'uwan mahaifiyar Kaleb suka yadda su bi shi?

Sun yarda su bi Abimelek don sun ce su 'yan'uwansa ne.

Menene Abimmelek ya yi da azurfa saba'in din nan?

Abimelek ya yi anfani da azurfa saba'in din nan ya je ya yi hayar mutane marasa doka da kuma marasa ɗa'a, marasa hankali.