ha_tq/jdg/06/31.md

167 B

Menene ya sa ka ba Gidiyon wanan sunan "Jeru Baal"?

An bashi sunan "Jeru Baal," saboda ya ce, "Bari Ba'al ya kare kansa da shi," domin Gidiyon ya rushe bagadin sa.