Gidiyon ya yi abin da Allah ya ce ya yi saboda tsananin tsoron iyalin gidan mahaifinsa da mutanen gari bai yi shi da rana ba sai da daddare.