ha_tq/jdg/06/22.md

168 B

Menene yasa Gidiyon ke tsoro a lokancin da ya ga malaikan Yahweh?

Da Gidiyon ya fahimci cewa malaikan Allah ne ya gani sai ya tsorata saboda ya yi tunanin zai mutu.