Gidiyon ya ga kamar ba zai iya ceton Israila ba saboda iyalinsa ne mafi rashin karfi a Manasa, kuma shi ne mafi ƙarancin amfani a gidan ubana."