ha_tq/jdg/06/11.md

210 B

Menene yasa Gidiyon yake raba alkama a ƙasa ta wurin buga ta a ƙasa, a cikin a wurin matsar ruwan inabi?

Gidiyon, ke bugun alkama a masussuka, a wurin matsar ruwan inabi- don ya ɓoye shi daga Midiyanawa.