Saboda Midiya, mutanen Israila sun yi wa kansu mafaka a ramummuka a tuddai da kogonni da wuraren ɓoyewa.